fidelitybank

An gano maboyar ‘yan IPOB a kasashen waje

Date:

Sashen da ke tattara bayanan sirri da suka jibanci hada-hadar kudade wato NFIU, ya ce ya gano wasu wurare 27 da ‘yan kungiyar aware na Biafra, IPOB ke aiki a kasashe 22 a fadin duniya da suka hada da Amurka da Burtaniya da Northern Ireland.

Sashen na NFIU kamar yadda jaridar Punch ya ce Amurka da Burtaniya ne suka kasance wurin da ‘yan tayar da kayar bayar suka fi yin dandazo.

Wadannan nan bayanan dai na dauke ne a cikin wata takarda da ke dauke da bayanan kungiyoyin barayin daji da ‘yan kungiyar aware ta IPOB da sauran kungiyoyin ta’addanci. a cikin gida da wajen Najeriya da ke tattara kudade daga wurare da dama.

A shekarar 2017 ne dai gwamnatin tarayya ta ayyana kungiyar IPOB a matsayin ta ta’addanci inda kuma a yanzu haka ake tsare tuhumar shi bisa laifukan ta’addanci. In ji BBC.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp