fidelitybank

An gano gawar wani da aka kashe iyayensa a Ogun

Date:

Kwanaki uku bayan kashe wasu ma’aurata a jihar Ogun, an gano gawar ɗansu a cikin wani kogi a jihar.

Wasu mutane ne da ba a san ko su wane ne ba suka kashe ma’auratan masu suna Kehinde da Bukola Fatinoye a birnin Abeokuta na jihar a ranar sabuwar shekara bayan da suka dawo daga addu’o’in shiga sabuwar shekara.

Haka kuma rahotonni sun ce maharan sun ƙona gawarwakinsu da gidansu da ke birnin na Abeokuta, tare kuma da sace ɗan nasu inda kuma suka jefa shi cikin kogin.

An ce Kehinde ma’aikacin babban bankin Najeriya ne CBN, yayin da matar tasa ke aiki a jami’ar koyar da harkokin noma ta tarayya da ke Abeokuta.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar SP Abimbola Oyeyemi, rundunar na gudanar da bincike kan lamarin domin gano waɗanda suka aikata wannan mummunan aika-aika.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp