fidelitybank

An gano gawar Sojojin Indiya tun shekaru 38 da mutuwar su

Date:

A cewar BBC, Dusar kankara da duwatsun da ke gangarowa daga saman tsauni ne suka danne Chandrashekhar Harbola, da abokan aikinsa 19 a lokacin da suke aikin sintiri a dusar kankarar da ke Siachen kusa da iyakar Indiya da Pakistan a shekarar 1984.

An gano gawarwwaki goma sha biyar yanzu to amma akwai sauran biyar da ba a gani ba kawo yanzu.

Siachen na daya daga cikin manyan filayen yakin da ake da su a duniya sannan sojoji daga kasashe da dama na mutuwa a wajen.

Rundunar sojin da ta gano gawar Harbola, ta kuma gano gawar wani mutum da ba a kai ga gano ko waye ba.

Iyalan Harbola, da ke zaune a lardin Haldwani a Himalayan din jihar Uttarakhand, sun ce gano gawar za ta ba su damar yi masa jana’iza yadda yakamata.

Ba wannan ne karon farko da aka fara gano gawar sojoji bayan gwamman shekaru ba.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp