fidelitybank

An gano danyen man fetur fiye da ganga biliyan 6 a Gombe

Date:

Gwamnan Jihar Gombe ya ce, Muhammadu Inuwa Yahaya, kamfanin NNPC ya gano danyen man fetur fiye da ganga biliyan 6 a yankin Kolmani da ke kan iyakar Gombe da Bauchi.

Inuwa Yahaya ya bawa mutanen jiharsa tabbacin cewa, ba zai yi kasa a gwiwa ba sai ya ga cewa an fara hakar man da iskar gas, domin jiharsa ta amfana.

Gwamnan ya ce rashin kudi da kuma annobar COVID-19 da ta janyo tsaiko a kasar ce ta sa aka jinkirta fara hako danyen man da iskar gas, amma zai cigaba da bibiyan batun.

Inuwa ya bayyana hakan ne yayin wata liyafa da aka shirya, domin karrama alkalin alkalai na wucin gadi na jihar Gombe, Hon Justice Muazu Abdulkadir Pindiga da aka yi a Pindiga a karamar hukumar Akko a ranar Asabar.

Ya ce, sau da yawa ya kai ziyara shelkwatar hukumar NNPC, kuma ya gana da shugaba Muhammadu Buhari, domin ganin yadda jiharsa za ta fara amfana da man fetur da iskar gas da ke jihar.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp