An fitar da sunayen wadanda za a zaba don lashe kyautar Yachine Trophy na maza na masu tsaron gida a wasan maza gabanin bikin Ballon d’Or na 2025 a watan Satumba.
‘Yan takarar sun hada da Gianluigi Donnarumma (PSG) da Alisson Becker (Liverpool da Brazil).
Za a sanar da wanda ya lashe kyautar a watan Satumba a bikin Ballon d’Or na 2025 a birnin Paris a wata mai zuwa.
Ga jerin sunayen wadanda aka zaba don kyautar:
Alisson Becker (Liverpool da Brazil)
Yassine Bounou (Al-Hilal da Maroko)
Lucas Chevalier (Lille da Faransa)
Thibaut Courtois (Real Madrid da Belgium)
Gianluigi Donnarumma (PSG da Italiya)
Emiliano Martinez (Aston Villa da Argentina)
Jan Oblak (Atletico Madrid da Slovenia)
David Raya (Arsenal da Spain)
Matz Sels (Nottingham Forest da Belgium)
Yann Sommer (Inter Milan).