fidelitybank

An fille jami’in tsaro gabanin zabe a Asaba

Date:

Ana zaman dar-dar a yankin Asaba sakamakon mutuwar jami’in tsaro da wani mutum daya da ba a tantance ba.

Naija News ta samu cewa, an fille kan jami’in ne tare da kona shi da babur a kan titin Ugbolu mi-5 a unguwar Ugbolu yayin da farar hulan kuma ya mutu.

A cewar jaridar PUNCH, wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan fafutukar kafa kasar Biafra ne suka kai wa al’ummar yankin hari da sanyin safiyar Juma’a inda suka kashe mutum biyu.

Mutuwar mutanen biyu ta haifar da firgici a yankunan yayin da ā€˜yan kungiyar IPOB suka mamaye tituna suna rera wakoki da harbi.

An tsinci gawarwakin ne a kan hanyar Ugbolu da misalin karfe 7:30 na safe, kusa da hedkwatar rundunar sojojin Najeriya ta 63 Brigade.

Sai dai da yake tabbatar da mutuwar jami’in hulda da jama’a na rundunar ā€˜yan sandan jihar, Bright Edafe, ya ce gawa daya kacal aka samu.

Edafe ya ce har yanzu ba a tantance bayanan kisan mutumin da ba a tantance ba, inda ya ce suna kan bincike kan lamarin.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp