fidelitybank

An fara rushe harabar majalisar dokokin jihar Ribas

Date:

Ana ci gaba da rushe harabar majalisar dokokin jihar Ribas.

Sama da katifila 10 ne ke ruguza ginin.

Gobara ta kone ginin a ranar 29 ga Oktoba, 2023.

‘Yan majalisar dokokin jihar 27 cikin 32 sun zargi kakakin majalisar Edison Ehie da wasu ‘yan majalisar uku da hannu a tashin gobarar.

Hakan ya sa aka dakatar da Ehie da wasu uku daga Majalisar a ranar 30 ga Oktoba, 2023.

Sai dai a wani zama na daban, Ehie ya fito a matsayin kakakin majalisar ya kuma dakatar da Martins Amaewhule a matsayin shugaban majalisar, tare da wasu ‘yan majalisar da ya ki bayyana sunayensu.

A ranar Talata 12 ga Disamba, 2023, wata babbar kotun jihar Ribas da ke zama a Fatakwal ta ayyana Ehie a matsayin sahihin shugaban majalisar.

Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Ribas na da nasaba ne da rashin jituwar da ke tsakanin gwamna Siminalayi Fubara da ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp