Saudiyya ta kammala shirin duban watan sallah a daidai lokacin da al’ummar Musulmi suka ɗauki azumi na 29.
Shafin Masallacin Harami na Makka da Madinah ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa daga yau Alhamis za a fara duban watan na Shawwal.
An kuma girke manyan na’urori domin aikin duban watan.


