fidelitybank

An fara Azumin roƙon Allah ya kawo mafita a Najeriya bayan gwamna Kullum ya bayar da umarni

Date:

Wasu da dama a jihar Borno, sun fara azumi bayan da gwamnan jihar, Babagana Zulum ya yi kira da a roƙi “agaji daga Allah” kan matsalolin tattalin arziki da na tsaro da kuma kan tsadar rayuwa da ƙasar ke fuskanta.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne Zulum ya buƙaci al’ummar jihar su gudanar da azumin kwana guda a faɗin jihar a ranar litinin sakamakon tsadar kayan abinci a kasar.

Bello Zabarmari, wani mazaunin jihar Borno, ya shaida wa BBC cewa shi da wasu da dama na azumi da addu’ar Allah ya warware musu matsalolinsu.

“Mun tashi da azumi a yau kuma da fatan Allah zai amsa mana addu’o’inmu nan ba da jimawa ba, gwamnan ya yi abin da ya dace da kiran mutane da su yi azumi,” inji shi.

Umar Shehu, wani mazaunin da ke aiki da hukumar kashe gobara ta jihar, ya ce shi da abokan aikinsa ma suna azumin kamar yadda gwamnan ya umarce su.

‘Yan Najeriya dai na cikin wani yanayi na tabarbarewar tattalin arzikin kasar mafi tsanani a tarihi inda farashin kayan abinci da kayan masarufi suka yi tashin gwauron zabi a ‘yan watannin nan.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp