fidelitybank

An daure Direban Mota da mutane 4 bisa zamba cikin aminci

Date:

Wata babbar kotun jihar Edo da ke zamanta a birnin Benin a ranar Talata, ta yanke wa wani direban babbar mota mai suna Christopher Godfirst da wasu mutane shida hukuncin dauri a gidan yari bisa samun su da laifin zamba ta intanet.

Sauran wadanda mai shari’a Efe Ikponwonba ya yankewa hukuncin sun hada da, Raymond Imozemhe, (wanda ya yi kama da Tom Cruise, fitaccen jarumin Hollywood), Christian Okafor, Jimmy Emmanuel, Oritseweyinmi Allen Poto, Osapamwan Destiny Gaius da David Oghneyerivwo Ighere.

Hukuncin nasu ya biyo bayan kamasu da aka yi a baya da hannu a zamba ta intanet.

Wadanda ake tuhumar sun amince da aikata laifin kuma daga bisani an gurfanar da su a gaban kuliya bisa tuhume-tuhume guda daya da ya shafi zamba da kuma mallakar takardun damfara daga rundunar shiyyar Benin na Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC.

Alkalin ya kuma umurci wadanda ake tuhumar da su ba da wata mota kirar Mercedes Benz GLK 350 da wata bakar Toyota Camry daya da Lexus ES 350 da wayoyin hannu da kuma daftarin bankin UBA na naira 960,000 da suka samu na aikata laifuka ga gwamnatin tarayyar Najeriya.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp