fidelitybank

An dakatar da sufurin jirgin kasa bayan makalewar fasinjoji 300

Date:

Hukumar kula da layin dogo ta kasa (NRC) a ranar Lahadin da ta gabata, ta dakatar da zriga-zirgar layin dogo na Warri-Itakpe, bayan wani jirgin kasa ya kauce daga titin kilomita 30 na Ajaokuta-Itakpe.

DAILY POST ta ruwaito cewa kimanin fasinjoji 300 ne suka makale a cikin dajin Kogi sakamakon lamarin a ranar Lahadi.

Ko’odinetan hidimar jiragen kasa na Warri-Itakpe, Sanni Abdulganiyu, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce nan take aka sanar da jami’an tsaro tare da kaisu wurin.

Ya kara da cewa ba a samu asarar rai ko jikkata ba.

“Sabis ɗin jirgin na Warri-Itakpe WITS 01 ya ɓace da misalin karfe 12:30 na ranar 22 ga Janairu, 2023.

“Har yanzu ba a tantance musabbabin karkacewar jirgin ba. Sakamakon wannan lamarin, an dakatar da sabis ɗin da ke kan hanyar. Za a sanar da ƙarin cikakkun bayanai ga jama’a,” in ji shi.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp