fidelitybank

An dakatar da alkalan wasa uku a gasar NPFL

Date:

Kwamitin alkalan wasa na hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, ya dakatar da alkalan wasa uku.

An yi wa jami’an dirar mikiya ne sakamakon rashin tabuka abin kirki da suka yi a wasu wasannin gasar Firimiyar bana.

Ndubuisi Ukah, alkalin wasa na tsakiya da Otuwho Morrison, mataimakin alkalin wasa an dakatar da su ne, saboda rashin yadda suka yi a karawar da suka yi tsakanin Shooting Stars da Kwara United a filin wasa na Lekan Salami, Adamasingba, Ibadan.

Hakazalika, an dakatar da Faro Abdulrahman saboda mummunar rawar da ya taka a karawar da suka yi da Rivers United da Niger Tornadoes a daren ranar Talata a filin wasa na Adokiye Amiesimaka, Port Harcourt.

Abdulrahman ya hana halal din kwallon da maziyartan suka zura a wasan.

An umarci jami’an uku da su bayyana a gaban kwamitin alkalin wasan, domin yin bayani kan abin da ya faru a wasannin.

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ʙarʙashin Ę“an Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ʙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ʙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Ę“ansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ʙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aʙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aʙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp