fidelitybank

An dage shari’ar da a ka shigar da gwamnati a kan dakatar da Twitter

Date:

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta dage sauraron karar da lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe Effiong ya shigar zuwa ranar 18 ga watan Maris.

Lauyan ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Laraba.

Sauraron zaman da a ka yi yau a Legas an dage zaman ne yayin da mai shari’a A. O. Faji na babbar kotun tarayya zuwa ranar da aka ce.

Ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa, “A yau ne babbar kotun tarayya da ke Legas ta gabatar da kara a kan  Ministany yada labarai da gwamnatin tarayya a watan Yunin bara domin kalubalantar dakatar da Twitter a Najeriya.

SaharaReporters ta rawaito yadda gwamnatin Najeriya a watan Yunin 2021 ta dakatar da Twitter, ta na mai cewa, ta na barazana ga kamfanoninta.

An dakatar da dandalin ne bayan da Twitter ya goge wata sanarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya wallafa a shafinsa na Twitter, wanda da yawa daga cikin ‘yan Najeriya suka nuna rashin jin dadi.

Bayan haka Effiong ya maka ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed da Abubakar Malami, da gwamnatin tarayya kara a kan dakatar da dandalin sada zumunta.

 

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp