fidelitybank

An ci tarar Firaministan Birtaniya da Ministan Kuɗi

Date:

Firaministan Biritaniya, Boris Johnson da Ministan Kudi Rishi Sunak na shirin biyan tara, saboda keta ka’idojin kullen korona.

‘Yan sanda sun gudanar da bincike kan wasu tarukan holewa 12 da ake zargin sun halarta, kuma an gano cewa Mista Johnson ya halarci akalla uku daga cikinsu.

A wani taron da aka yi a ofishin majalisar ministoci an gabatar masa da kek na murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Zuwa yanzu ofishin ‘yan sandan kwaryar birnin Landan ya ci tarar sama da mutane 50 saboda halartar tarukan a gine-ginen da aka sanya dokar korona, kuma fadar mulki ta Downing ta ce za ta tabbatar ko Mista Johnson na cikinsu.

Shugaban jam’iyyar Labour, Keir Starmer, ya ce dole ne Firaministan da ministansa su yi murabus saboda yadda mai dokar bacci ya bide da gyangyadi.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp