fidelitybank

An ceto yaro da ya shafe sa’o’i 52 a cikin baraguzai

Date:

Ana ci gaba da samun labarai da hotuna marassa daɗi game da bala’in girgizar ƙasar da ya afka wa Turkiyya da Syria.

A birnin Hayat, na Turkiyya an zaƙulo wani ƙaramin yaro mai shekara takwas daga cikin ɓaraguzan ginin da ya faɗi bayan sa’o’i 52.

An ceto Yigit Cakmak a gaban mahaifiyarsa, wadda ta rungume shi bayan an fito da shi.

Karanta Wannan: An ceto mutane 24 da ginin Abuja ya danne su

Zuwa yanzu ana ganin wadanda suka mutu a sanadiyyar girgizar kasar da ta auku ranar Litinin a Turkiyya da Syria sun wuce dubu 11.

Hukumomin Turkiyya sun ce zuwa lokacin wannan rahoto mutum 8,574 suka rasa ransu a kasar.

Abu ne mai wuya a samu alkaluma daga Syria, amma muna ganin yawan wadanda suka rasun zuwa yanzu sun kai 2,662.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp