fidelitybank

An canja wa Ka’aba sabuwar rigar Kiswa mai tsadar gaske

Date:

An sauyawa dakin Kaaba sabuwar riga wato Kiswah, da aka kashe dala miliyan 6.5 wajen ɗinkata a safiyar wannan Asabar din.

An soma aikin sauya rigar tun daren Juma’a bayan Sallar Isha’i aka zuwa asubahin Asabar, wanda ya zo daidai da ranar 1 ga watan Muharram 1444 A.H.

An kiyasata cewa, nauyin sabuwar rigar ya kai kilogram 850, kuma a yanzu ya kasance irin wannan riga mafi tsada a duniya.

Wannan shi ne karon farko da ake sauya Kiswah wato kamar yada ake kiran rigar, a ranar 1 ga watan Muharram.

Kafin wannan lokaci ana sauyawa Kaaba rigar ne a lokacin aikin Hajji, musamman a safiyar 9 ga watan Dhul Hijjah idan alhazai sun tafi hawan Arafa.

Karkashin jagorancin Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais da ke kula da manyan masallatai biyu mafi daraja a duniya, ya ce an sauya lokacin sauya rigar Kaaba ne bisa sabbin dokoki da shawarwari masarautar Saudiyya.

Mutane sama da 200 ne dai kafofin yada labarai ke cewa suka yi aiki akan rigar Kaaba daga wajen dinkata har zuwa ta sanyata a jikin Kaaba

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp