fidelitybank

An cafke ‘yan Najeriya 2 a Canada da damfarar dala 500,000

Date:

‘Yan sanda a Canada sun kama wasu ‘yan Najeriya biyu, Gbemisola Akinrinade da Adebowale Adiatu, kan tuhumar sun azurta kwunansu da kudaden damfarar wasu matafiya bayan sun sayar musu da tikitin jiragen sama wadanda darajarsu ta kai dalar Amurka 500,000.

Galibin matafiyan da suka sayi tikitin jiragen saman daga yankin Calgary suke kuma jiragen da suke son shiga sun taso dag nahiyar Afirka ne, kamar yadda ‘yan sandan yankin Peel suka sanar.

Hukumomin ‘yan sandan sun ce ana tuhumar mutanen biyu da damfarar matafiya da mallakar kadarorin da ba nasu ne ba, da yaudara da kuma amfani da na’urar komfuta da niyyar cutar da jama’a.

Sun kuma bukaci matafiya su mayar da hankali soosai kan sahihancin shafukan intanet din da suke mu’amula da su.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaÉ—i masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga FalasÉ—inawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...
X whatsapp