fidelitybank

An cafke Sam Larry bayan mutuwar mawaƙi MohBad a Legas

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta tabbatar da cewa Balogun Olamilekan Eletu, wanda aka fi sani da Sam Larry, yana tsare.

Ana binciken Sam Larry kan mutuwar mawakin Najeriya, Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi sani da Mohbad.

Kakakin rundunar, SP Benjamin Hundeyin, ya rubuta a kan X: “Balogun Olamilekan Eletu aka Sam Larry yanzu haka yana hannunmu.

“Yanzu yana taimakawa wajen gudanar da bincike.”

Wannan na zuwa ne bayan shugaban kamfanin Marlian Record, Naira Marley, ya yi ikirarin cewa yana shirye-shiryen komawa Najeriya don girmama gayyatar ‘yan sanda biyo bayan binciken da ake yi kan mutuwar Mohbad.

Mohbad ya mutu a cikin wasu yanayi masu tada hankali a ranar 12 ga Satumba, 2023.

A cikin wani faifan bidiyo da ya yi yaduwa bayan mutuwar mawakin, ana iya ganin Sam Larry yana kutsawa cikin shirin harbin kida tare da yi wa Mohbad barazana da mutane dauke da makamai.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp