fidelitybank

An cafke Mutanen da su ka yi yunkurin kai hari Kano lokacin Maulidi

Date:

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta kama mata da kuma wasu mutum biyu da ke da alaƙa da mutumin da ake zargi da yunkurin kai harin ta’addanci a filin taron Maulidin mabiya Ɗarikar Tijjaniya a makon da ya gabata.

Kwamishinan ƴan sandan jihar CP Salman Dogo ya ce mutumin da ya kitsa kai harin, Ahmad Adam Abba ɗan asalin ƙasar Chadi ne, kuma ya tsere zuwa ƙasar Kamaru amman suna ci gaba da bincike domin kamo shi.

Da yake gana wa da manema labarai, kwamishinan ƴan sandan ya bayyana cewa bayanan sirrin da suka samu a ranar 24 ga wannan watan, ya sa suka gano wasu na kokarin kai hari filin taron maulidi, har ma aka fitar da sanarwa cewa jama’a su yi hattara.

CP Salman ya kuma ce sun ƙwato wasu abubuwan fashewa, inda ya ƙara da cewa wanda ake zargin kafin zuwansa Kano ya kashe mutum goma 17 a Chadin kuma mutumin na shirye-shiryen kafa sansanin ƴan ta’adda a jihar.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp