fidelitybank

An cafke matashin da ake zargi da kashe yarinya a Adamawa

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, ta cafke wani mutum mai suna Barnabas Abduneza mai shekaru 40 bisa zargin kashe karamar yarinya.

Wani mazaunin kauyen Kpasham da ke karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa, Abduneza, ya kai wa mamacin da mahaifiyarta hari a makon jiya, 29 ga watan Satumba a kauyen Kadamti, lamarin da ya yi sanadin mutuwar karamar yarinya da kuma mummunar rauni a jikin mahaifiyar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, SP Sulaiman Nguroje, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya samu da safiyar Asabar, ya ce, “Bayan harin da aka kai wa wata mata da yaronta a kauyen Kadamti da ke karamar hukumar Numan a ranar 29/9/2022 da wanda ya yi sanadiyar mutuwar jaririn tare da raunata mahaifiyar, jami’an rundunar ‘yan sandan da ke yankin Numan Dibision, Ma’aikatan Operation Farauta da Samariya nagari suka fantsama tare da kama daya dangane da laifin.

“Wanda ake zargin, Barnabas Abduneza mai shekaru 40, mazaunin kauyen Kpasham, a karamar hukumar Demsa, an kama shi ne bayan wani sahihan bayanai.”

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp