fidelitybank

An cafke guggun mutane da kokarin kai wa shugabannin Afrika hari a Habasha

Date:

Jami’an tsaron Habasha sun ce sun kama sama da mutum 12 da ake zargi da tsara kai hari kan shugabanni da ‘yanjaridar da ke halartar taron ƙungiyar hadin kan ƙasashen Afirka ta African Union a ƙasar.

Gidan talabijin na Ethio Forum ya ruwaito cewa “ana yunƙurin kai wa wasu shugabannin Afirka hari domin kashe su a Addis Ababa, amma har an kai ƙara gaban kotu”.

Jerin sunayen da aka kai gaban kotun ya nuna mutum 15 da ake zargi, ciki har da wani jami’i a ɓangaren ‘yan’adawar ƙasar da ake zargi da karɓar aiki daga wata ƙungiya mai suna Fano domin kashe mahalarta taron.

“An kama mutanen da sunayensu ke sama ne a ranar 13 ga watan Fabraoiru yayin da suke yunƙurin kai harin ta’addanci yayin taron AU,” kamar yadda takardun na ‘yansanda suka bayyana.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp