fidelitybank

An cafke Ɗansandan da ya taimaka aka ci zarafin kuɗaɗe

Date:

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’inta da aka kama a cikin wani faifan bidiyo inda aka gano kudin Najeriya, naira ana tsare da shi.

Rahoto na cewa wani faifan bidiyo da ya nuna jami’in tare da wani dan kasuwa mai suna Cif Okoya, ya yi ta yaduwa a baya-bayan nan.

A cikin faifan bidiyon, an ga jami’in yana baiwa dan kasuwan kuɗi a lokacin da ake cin zarafin kudin.

Rundunar ƴansanda cikin wata sanarwa da ta fitar a shafinta na Facebook a ranar Juma’a ta ce an kai jami’in, domin daukar matakin ladabtarwa.

Sanarwar ta ce, “Dan sandan da aka kama a cikin wani faifan bidiyo na baya-bayan nan da ‘ya’yan dan kasuwar Legas, Cif Okoya suka raba inda suke cin zarafin Naira, an gano shi kuma an tsare shi don daukar matakin ladabtarwa.

“An yi Allah wadai da shigar dan sandan, saboda rashin da’a ne.

“Za mu yi ƙoƙari koyaushe don tabbatar da tsarki, mutunci, da mahimman kimar ‘yan sanda”.

A halin da ake ciki, babu tabbas ko hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta kama wanda ake zargin na farko.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp