fidelitybank

An binne marigayi Alhaji Bashir Othman Tofa a makabartar Hajj Camp

Date:

An yi jana’izar marigayi, Alhaji Bashir Othman Tofa, a safiyar ranar Litinin a gidan sa da ke unguwar Gandun Albasa a jihar Kano.

Tsohon dan takarar shugaban kasar marigayi, Alhaji Bashir Othman Tofa, ya rasu ne da safiyar Asubahin ranar Litinin.

Liman Shehu Tijjani ‘Yan Mota ne ya gudanar da sallar jana’aizar da karfe 9:20 na safe, yayin da sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero da Sanata Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau.

A cikin sauran wadanda su ka halarci jana’aizar marigayin akwai, Alhaji Sabo Nanono tsohon ministan harkokin noma da Alhaji Sule Yahya Hamma. Sauran sun hadar da Alhaji Aminu Dbo da Alhaji Sani Kwangila Yakasai da kuma Barista A.B Mahmud.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa an bunne marigayi, Alhaji Bashir Othman Tofa, a makabartar sansanin Alhazai ta Hajj Camp.

 

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp