fidelitybank

An binne Jarumar Kennywood ta cikin shirin Daɗin Kowa

Date:

Dangi da ‘yan’uwa har ma da abokan arziki na ci gaba da mika sakonnin ta’aziyya da kuma alhini, bisa rasuwar fitacciyar ‘yar Kannywood kuma mai wasannin kwaikwayo, Binta Ola Katsina.

Ta rasu ne bayan wata gajeriyar jinya cikin daren Laraba a gidanta da ke cikin birnin Katsina.

Binta Ola ta shafe tsawon shekaru tana gudanar da wasannin kwaikwayo ciki har da wasannin daɓe da na rediyo, kafin ta fara bayyana a fina-finan masana’antar Kannywood daga bisani.

 

Bayanan da BBC ta samu sun ce dattijuwar ta kammala shirye-shirye don bikin Mauludi wayewar garin Laraba, amma sai ta kamu da rashin lafiya cikin tsakiyar dare, kafin rasuwarta.

Wani fim da ya kara fito da ita a baya-bayan nan shi ne shirin talbijin mai dogon zango na Dadin Kowa.

Dangin marigayiyar sun ce ba su tabbaci kan ainihin shekarunta a duniya.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp