fidelitybank

An binne Dr Ahmad Bamba a makabartar Dandolo a Kano

Date:

An binne marigayi Sheikh Dr. Ahmad Bamba, a makabartar Dandolo da ke yankin Goron Dutse a jihar Kano.

An dai gudanar da sallar jana’zar fitaccen malamin addinin musukunci Dr. Shekh Ahamd Bamba, a masallacin sa na Darul Hadis da ke Tudun Yola, bayan idar da sallar Juma’a, bayan da limamin masallacin, Mallam Kasim Ramadan ya jagoranci sallar Juma’a.

Mai martaba sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da kuma mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da sauran masu ruwa da tsaki da al’ummar jihar da kuma wasu daga sassan jihohi su ka halarci jana’izar.

Daraktan Darul Hadis kuma limamin Juma’a, Dr. Umar Ibrahim Indabawa, ya bayar da sanarwar cewa babu zaman makoki da za a yi wa marigayin bayan an watse.

Fitaccen malamin Shekih Dr. Ahmad Bamba ya rasu ne a safiyar ranar Juma’a a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp