fidelitybank

An bindige wani da yake jiran nada shi sarauta

Date:

Wasu da ba’a san ko suwaye ba sun bindige, tsohon shugaban cibiyar ci gaban Ngbo ta Gabas a ƙaramar hukumar Ohankwu, jihar Ebonyi, Honorabul Sunday Idenyi.

Daily Trust ta rawaito cewa, an naɗa shi shugaban cibiyar ne a shekarar 2015, kuma ya jagorance ta har zuwa shekarar 2019.

Marigayi Idenyi ya rasa rayuwarsa ne ranar Litinin da daddare a mahaifarsa wato Amoffia Ngbo, jihar Ebonyi.

Rahoto ya nuna cewa, sau bakwai aka harbe shi yayin da maharan suka mamaye gidansa ɗauke da manyan makamai masu hatsari.

Rahoto ya nuna cewa, ƙafin rasuwarsa ya na ɗaya daga cikin mutanen da ake tsammanin za su gaji Sarautar yankinsa.

Har zuwa yanzun hukumar yan sanda reshen jihar Ebonyi ba ta ce komai ba game da lamarin, gwamnati tace ba zata ce komai ba.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp