A Jalingo babban birnin jihar Taraba, an ci gaba da sanar da sakamakon zaben gwamna da ya gudana a jiya Asabar.
Ga sakamakon wasu daga cikin kananan hukumomin:
Ƙaramar Hukumar Zing
PDP 20,182
APC 7,229
NNPP 2,898
Ƙaramar Hukumar Lau
PDP 13,368
APC 5,079
NNPP 10,196
Ƙaramar Hukumar Yorro
PDP 11,880
APC 5,396
NNPP 4,056
Ƙaramar Hukumar Ardo Kola
PDP 15,033
APC 2,342
NNPP 14,089
Ƙaramar Hukumar Ussa
PDP 6,933
APC 23,315
NNPP 103
Ƙaramar Hukumar Ibi
PDP 8,334
APC 2,416
NNPP 15,564