fidelitybank

An bankawa wani Dan Fashi wuta a Delta

Date:

Wasu gungun mutane sun bankawa wani da ake zargin dan fashi da makami wuta a kan titin Bazunu, kofar kasuwar Igbudu, Warri, jihar Delta, a daren ranar Alhamis.

Rahottani na cewa lamarin ya faru ne yayin da wata mata ta yi awon gaba da kayanta a kan hanyarta ta daga kasuwa da misalin karfe 9 na dare.

An ce ’yan bangar su uku sun kai farmaki yankin ne a cikin babur mai uku na kasuwanci inda suka daba wa matar wuka bayan sun kwace mata kayanta.

Sai dai kukan da ta yi na neman agaji ya sanar da masu wucewa da mazauna yankin da sauran ‘yan kasuwa, inda suka kori barayin. An kama daya daga cikinsu yayin da sauran biyun suka tsere.

An yi masa dukan tsiya kafin a kone shi.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Delta, DSP Bright Edafe, bai amsa kiran wayarsa ba ko kuma amsa sakonnin tes da aka aika masa domin jin ta bakinsa.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp