fidelitybank

An ƙara kuɗin makarantar sakandiren gwamnatin tarayya da kashi 100 maimakon kashi 45

Date:

Gwamnatin tarayya ta bayyana ƙarin kuɗin makaranta da fiye da kashi 100 ga sabbin ɗaliban da za su shiga makarantun sakandiren gwamnatin tarayya da aka fi sani da ‘Makarantun Unity’ a faɗin ƙasar.

A yanzu iyayen sabbin ɗaliban za su biya kuɗin makaranta naira 100,000 a maimakon 45,000 da suka biya a shekarar da ta gabata.

Ma’aikatar ilimi ta tarayar ƙasar ce ta bayyana haka, cikin wata sanarwa da ta aike wa shugabannin makarantun sakandiren gwamnatin tarayyar.

Sanarwar mai ɗauke da sa hannun daraktar manyan makarantun sakandire ta ma’aikatar Hajiya Binta Abdulƙadir, ta ce iyayen sabbin ɗalibai za su biya naira 100,000 a zangon karatu na farko na wannan shekera.

Sanarwar ta kuma ƙara da cewa sabon ƙarin kuɗin makarantar zai shafi duka sauran ɓangarori da harkokin makarantar, ciki har da kuɗin kayan makaranta, da na litattafan karatu, da na rubutu, da na wasanni da ƙungiyoyi da sauransu.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp