fidelitybank

Amurkawa ku disa ayar tambaya a kan Trump – Biden

Date:

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce, hatsari ne mutane su rinka diga ayar tambaya kan sahihancin samun tsohon shugaban kasar Donald Trump da laifin bayar da tsohiya da karya.

Mista Biden ya ce an bai wa tsohon shugaban – kuma dan takarar jam’iyyar Repblican a zabe mai zuwa – duk wata dama ta kare kai.

Wannan shi ne karo na farko da shugaban ke fitowa yana bayani a bainar jama’a tun bayan da alkalai a New York suka samu Mista Trump da laifin biyan kuÉ—in toshiya ga wata fitacciyar mai fitowa a fina-finan batsa da suka yi mu’amala, kafin zaben 2016.

Mista Trump dai ya bayyana matakin da ”magudin shari’a”, inda ya zargi alakan da rashin ba shi damar kare kai da gabatar da shaida

Yayin da yake jawabi ga taron manema labarai ranar Juma’a, Mista Trump ya ce zai daukaka kara domin kalubalantar sakamakon hukuncin.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp