fidelitybank

Amurka za ta yi nadamar korar Jakadan mu – Afrika ta Kudu

Date:

A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasar Afirka ta Kudu ta ce korar jakadanta a Amurka, Ebrahim Rasool, abin takaici ne.

Fadar shugaban kasar ta bayyana hakan a wata gajeriyar sanarwa da aka buga a ranar Asabar.

Har ila yau, ta yi kira da a yi ado ga bangarorin biyu don warware matsalar cikin gaggawa.

Sanarwar ta kara da cewa “Fadar shugaban kasa ta lura da korar jakadan Afirka ta Kudu a Amurka, Mista Ebrahim Rasool.

“Fadar shugaban kasa tana kira ga duk masu ruwa da tsaki da abin ya shafa da su kiyaye ka’idojin diflomasiyya a cikin huldar su da lamarin.

“Afrika ta Kudu na ci gaba da himma wajen gina alakar moriyar juna da Amurka.”

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp