fidelitybank

Amurka za ta dandana kudar ta – Canada

Date:

Firaministan Kanada Justin Trudeau ya ce, ƙasarsa za ta ɗauki irin matakin da Amurka ta ɗauka na ƙaƙaba harajin kashi 25 cikin ɗari kan kayan Amurka.

Mista Trudeau ya ce abin da zai fi zamar wa Amurka alheri shi ne ta haɗa ƙarfi da Kanada ba wai ta wofintar da ita ba.

Ya ce a yau ina sanar da ku cewa Kanada ta dauki matakin mayar da martani na kashi ashirin cikin dari na kayan biliyoyin daloli da ake shigowa da su daga Amurka.

Ita ma Mexico ta bayyana cewa za ta ɗauki mataki, yayin da ita kuwa China ta yi barazanar ɗaukar matakin shari’a kan Amurkar.

Wannan ya biyo bayan ƙarin kashi 25 cikin ɗari da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi ne a kan kayan da ƙasashen uku ke shigarwa Amurka, inda China har ma da ƙarin kashi 10 cikin ɗari ya ƙara lafta mata.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp