fidelitybank

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Date:

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin ga Gidauniyar agaji ta Gaza, ƙungiya mai cike da taƙaddama da ke samun goyon bayan Amurka da Isra’ila.

Ita dai wannan gidauniya an kafa ne domin rarraba kayayyakin jin ƙai a Zirin.

Wannan ne karon farko da Amurka kai-tsaye za ta bai wa ƙungiyar tallafi.

Tun ƙarshen watan Mayu gidauniyar take gudanar da ayyukanta a Gaza sakamakon toshe hanyoyin kai jin ƙai da Isra’ila ta yi na tsawon mako goma sha ɗaya.

A cewar wakilin BBC, tun watan Mayu, an kashe sama da Falasɗinawa ɗari huɗu yayin da suke ƙoƙarin karɓar abinci daga cibiyoyin rarraba kayan jin ƙan.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...
X whatsapp