fidelitybank

Amurka za ta baiwa Najeriya dala miliyan 27

Date:

Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya sanar da cewa Najeriya za ta samu dala miliyan 27 a wani ɓangare na tallafin dalar Amurka miliyan 536 da gwamnatin Amurka za ta bai wa ƙasashen Afirka a kudu da hamadar Sahara.

“Wannan tallafin wani ɓangare ne na ƙudurin Amurka na isar da muhimmin taimakon tallafa wa rayuwar al’umma masu rauni a faɗin nahiyar Afirka,” a cewar sanarwar.

Jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills, ya bayyana muhimmancin sabon tallafin inda ya ce “Wannan taimakon zai kawo sauyi sosai a rayuwar waɗanda suka fi buƙata a Najeriya da ma nahiyar Afirka baki daya.”

Mataimakin sakataren harkokin wajen Amurka kan tsaron fararen hula da Dimokuradiyya da kare haƙƙokin ɗan’adam, Uzra Zeya ne ya ƙaddamar da shirin tallafin a hukumance inda hakan ya kawo jimillar taimakon jin-kai da Amurka ke bayarwa ga yankin kudu da hamadar Sahara a shekarar kasafin kudi ta 2024 zuwa kusan dala biliyan 3.7.

An yi shirin bayar da tallafin ne don magance buƙatu na gaggawa tsakanin mutane masu rauni a fadin yankin, da suka hada da ƴan gudun hijirar da suka tsere daga yaki da ta’addanci da masu neman mafaka, da ƴan gudun hijira a cikin gida da marasa galihu, da sauran wadanda rikici ya shafa.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp