fidelitybank

Amurka ta kashe mutum na farko ta hanyar shakar gurbatacciyar iska

Date:

Jihar Alabama ta Amurka ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko ta hanyar amfani da sinadarin nitrogen kan wani Kenneth Smith da ake rike da shi a gidan yari.

Kenneth Smith da aka samu da laifin kisa, an yanke masa wannan hukunci ne bayan kotun koli ta yi watsi da karar da aka É—aukaka a gabanta domin nema masa sasauci.

Jami’ai dai na cewa salon kashe shi, sassauci ne a gareshi, yayin da masu suka ke cewa an nuna rashin imani.

An dai biya Smith kuÉ—i ne ya kashe wata matar wani mai wa’azi, Elizabeth Sennett, inda aka kama shi da laifi kuma aka kama shi tun a cikin shekarar 1989.

A cewar Cibiyar Bayar da bayani kan Hukuncin kisa, Smith shine mutum na farko da aka kashe ta hanyar amfani da sinadarin iskar nitrogen a duk faÉ—in duniya.

A jawabinsa na karshe, Smith ya ce kwata-kwata babu tausayi a zuƙatan wasu.

Wata sanarwa, da aka fitar ya ce gwamnar Alabama, Kay Ivey, ta ce wannan hukunci shi ne daidai da abin da Smith ya aikata.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp