fidelitybank

Amurka ta kakabawa Yahudawa takunkumi bisa cin zarafin Falasdinawa

Date:

Shugaban Amurka Joe Biden ya amince da ƙaƙaba takunkumi kan wasu ‘yan Isra’ila hudu, ƴan kama wuri zauna da ake zargi da cin zarafin Faladinawa a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan.

Biden ya rattaba hannu kan wani babban umarni na zartarwa, yana mai cewa tashe-tashen hankula a Gabar Yamma da Kogin Jordan sun kai matakin da ba za a iya jurewa ba.

Ɗaya daga cikin wadanda matakin ya shafa, ana zarginsa da tayar da tarzoma a garin Huwara na Falasdinu wanda ya yi sanadiyar mutuwar wani mazaunin yankin.

Takunkumin ya hana mutanen shiga dukkan wani kadarorin Amurka da tsarin hada-hadar kudi na Amurka.

Tashe-tashen hankula a Gabar Yamma da Kogin Jordan na karuwa tun bayan da Hamas ta kaddamar da harin da ba a taba gani ba a Isra’ila a ranar 7 ga Oktoba.

Jami’an Amurka sun ce takunkumin dai-dai yake da wanda ake ƙaƙabawa ƴan ta’adda.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp