fidelitybank

Amurka ta harbo kumbon leƙen ashirin China

Date:

Shugaba Amurka Joe Biden ya yabi matukan jirgin da suka harbo balambalan ɗin China da ta kira shi na leƙen asiri a gaɓar teku da ke South Carolina bisa umarninsa.

Ma’aikatar tsaron Amurka na da yakinin cewa balambalan ɗin na yi wa Amurka leken asiri ne, abin da ya sa suka jira har sai da ya ratsa ta kan teku sannan suka harbo shi, don kar ya jikkata mutane.

Karanta Wannan: Ba ma goyon bayan kowa a zaben 2023 – Amurka

Jami’ai a gwamnatin Biden sun shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa Amurka ta tattauna da China kai-tsaye bayan harbo shi.

Wakilin BBC ya ce, an rufe sararin samaniyar Amurkar da hana jiragen sama ratsa yankin da aka harbo kumbon.

Sojojin Amurka a yanzu na ƙoƙarin tattaro ko gano wasu bayanai a tarkacen balambalan ɗin da ya tarwatse a kan teku.

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp