fidelitybank

Amurka ta baiwa ƙasashen Afrika tallafin dala miliyan 215 saboda yunwa

Date:

Amurka ta sanar da bayar da tallafin dala miliyan 215 na gaggawa da za ta ba waiwa wasu ƙasashen Afirka da ke fuskantar ƙarancin abinci, saboda sauyin yanayi da yaƙin Ukraine da kuma annobar korona.

Sakatare Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ne ya bayyana hakan lokacin da ya gana da wasu ministocin Afirka a taron duniya kan abinci da Amurka ta shirya.

Amurka ta ce, tallafin zai taimaki ƙasashe wajen daƙile ƙarancin abincin.

Algeria, da Burkina Faso, da Kamaru, da Kenya, da Mauritania na cikin ƙasashen da za su amfana. Sauran su ne Najeriya, da Rwanda, da Tanzania, da Uganda, da Zimbabwe.

Ana sa ran hakan zai sauƙaƙa farashin taki da ya yi tashin gwauron-zabi tun bayan faruwar annobar korona.

nigerianewspapers.com.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp