fidelitybank

Amurka da Rasha sun haɗe kai a Majalisar Dinkin Duniya

Date:

Sauyin da aka gani daga gwamnatin Donald Trump ta Amurka game da yaƙin Ukraine ya fito ƙarara a ranar Litinin yayin da Amurkar da Rasha suka ɗauki matsaya ɗaya a taron Kwamatin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD).

Da farko ƙsashen biyu sun ƙi amincewa da wani daftarin ƙasashen Turai da ke yin tir da ayyukan Rasha kuma ya goyi bayan Ukraine, wanda babban zauren MDD ya amince da shi.

Sai kuma suka amince da wanda Amurka ta gabatar a Kwamatin Tsaro, wanda ya yi kira da a kawo ƙarshen yaƙin amma bai soki Rasha ba. Sai dai Birtaniya da Faransa sun ƙaurace wa kaɗa ƙuri’a a wannan ƙudirin.

A makon nan shugabannin Faransa da Birtaniya za su gana da Shugaba Donald Trump, wanda tuni ya gana da Macron, yayin da batun tattaunawar zaman lafiya za ta mamaye ganawar.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp