fidelitybank

Amurka da Koriya ta Kudu sun yi ƙasa a jerin ƙasashen duniya da suka fi farin ciki

Date:

An sanya Finland a matsayin ƙasa da alummarta suka fi farinciki a duniya shekara takwas a jere.

Masana sun yi ammanar cewa yankin da ƙasar Finland take, da damar da ƴan ƙasar suke da ita na samun tsarin walwala mai inganci, sun taimaka wajan ganin ƙasar ta ci gaba da kasancewa ta ɗaya a rahoton ƙasashe da alumominsu suka fi farinciki ta Majalisar ɗinkin duniya.

Rahoton ya bayyana ƙasar Denmark a matsayin ƙasa ta biyu da alummarta suka fi farinciki a duniya.

A karon farko Costa Rica da Mexico sun shiga jerin ƙasashe 10 da alumominsu suka fi faranciki inda rahoton ya yi misali da yadda iyalai ke zumunci a waɗanan ƙasashe.

Sai dai Amurka da Koriya ta Kudu sun yi ƙasa a teburin, sakamakon karuwar da ake samu na yawan masu kashe kansu da masu shan miyagun kwayoyi.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp