fidelitybank

Amurka da China za su gana a kan Rasha

Date:

Shugaban China Xi jinping da takwaransa na Amurka Joe Biden na daf da ganawa ta wayar tarho don tattaunawa kan yakin dake faruwa a Ukraine.

Ana kyautata zaton Shugaba Biden zai shawarci China da kar ta taimakawa Rasha da makamai. China dai batayi Allah wadai da abinda Rasha keyi ba, kuma ta zabi ta tsaya ta tsakiya ba tare da goyon bayan ko wane bangareba.

A wajen wani taron manema labarai mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen China ya yi lawadai da abin da ya kira jita jitar da ake yadawa akan rawar da China ke takawa wajen kawo karshen rikicin Ukraine.

Ya ce, China zata ci gaba da kokarin ganin an zauna domin tattaunawa sannan zata yi iya bakin kokarinta wajen warware rikicin.

Sai dai wakilin BBC a babban birnin China ya ce, gwamnatin na yada farfagandar gwamnatin Rasha game da mamayar.

Kuma China na fargabar kar takunkuman da Amurka da Turai suka kakabawa Rasha ya shafeta.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp