fidelitybank

Amurka ba za ta goyi bayan Isra’ila ta kai hari wajen makamin nukiliyar Iran ba – Biden

Date:

Shugaba Biden ya ce, Amurka ba za ta goyi-bayan Isra’ila ta kai hari a cibiyoyin nukiliyar Iran ba, da sunan martani kan hare-haren makamai masu linzami da Tehran ta ƙaddamar kwanaki biyu da suka gabata.

 

A lokacin wani tsokaci da shugabannin manyan ƙasashen duniya na G7, Mista Biden ya buƙaci Isra’ila ta yi aiki da hankalinta.

 

Shugaban na Amurka na waɗannan kalamai ne bayan jakadan Isra’ila a MDD ya yi gargaɗin cewa ƙasarsa za ta mayar da zazzafar martanin da Tehran ba ta taba tsammani ba.

 

Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, shi ma ya aike da sakon gargaɗin cewa muddin Isra’ila ta tanka, to za ta sha mamakinsu.

 

Shugaba Masoud ya kuma shaida cewa tsaron yankin gabas ta tsakiya, tsaron Musulmai ne baki ɗaya, don haka ba za su raga ba, dominsu ba sa takalar yaƙi ko zubar da jini.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp