fidelitybank

Ambaliyar ruwa ya shanye gidaje da gonaki a Jigawa

Date:

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da kadada na gonaki a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa.

Hakimin Gantsa dake Buji Alh. Sabo ya bayyana haka ne a lokacin da tawagar hukumar bada agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ta ma’aikatar muhalli ta jihar Jigawa ta ziyarci wasu kauyukan da ambaliyar ruwa ta shafa.

A cewarsa “Kwanaki uku kenan ko’ina ya cika ruwa, ruwan yana fitowa daga wasu sassan jihar Bauch, musamman Itasgadau, yana zuwa ta cikin kananan kwari.

“Dukan noman shinkafa da masara sun yi ambaliya a halin yanzu, ba mu san takamaiman kiyasin gonaki da gidajen da aka lalata ba.

“Haka nan a garin Gantsa, gidaje da dama sun nutse kuma yanzu haka suna tare da ‘yan uwansu,” in ji shi.

Ya bukaci ma’aikatar muhalli da ta gina katanga a kewayen yankin domin hana afkuwar lamarin.

Shima da yake jawabi, Dr Haruna Mairiga, babban sakataren hukumar SEMA a jihar, ya jajantawa wadanda abin ya shafa.

Ya ce tuni gwamnan ya umurci hukumar ta gudanar da tantance barnar da aka yi domin a taimaka wa wadanda abin ya shafa.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp