fidelitybank

Ambaliya ta kashe mutane 24 da lalata gidaje a Katsina

Date:

Akalla mutane 24 ne suka mutu tare da lalata gidaje 16,625 a jihar Katsina sakamakon ambaliyar ruwa da iska.

An samu rahoton bala’in a lokacin damina ta 2022 a fadin kananan hukumomi 34 na jihar inda aka ce mutane da dama sun samu raunuka daban-daban.

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar (SEMA) a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma’a mai dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na hukumar Umar Muhammad, ta ce adadin gonaki 1,620 ne suka nutse a kananan hukumomin Danja, Ingawa da Kafur na jihar.

Ya ce an lalata kadarori da amfanin gona da aka yi kiyasin asarar miliyoyin naira sakamakon bala’in.

Muhammad ya bayyana cewa hukumar ta tantance gidaje da gonakin da abin ya shafa domin taimakawa wadanda abin ya shafa.

Ya kara da cewa nan ba da jimawa ba gwamnatin jihar za ta fara rabon kayan agaji ga wadanda abin ya shafa.

Gidan Talabijin na Channels Television ya ruwaito a ranar 5 ga Satumba, 2022 cewa, an ce jimillar gidaje 3,813 sun lalace, yayin da mutane biyar suka mutu sakamakon ruwan sama da aka yi a baya-bayan nan a Katsina.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp