fidelitybank

Amaechi alheri ne ga al’ummar Filato – Lalong

Date:

Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong, da wakilan jam’iyyar APC a jihar, babu abin da zai ba su sha’awa fiye da fitowar Chibuike Amaechi a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023.

A wani taron gangamin da tsohon Ministan Sufuri kuma wakilan jam’iyyar APC reshen Jihar Filato a gidan gwamnati Jos, ranar Juma’a, Gwamna Lalong, ya bayyana cewa shawarar daukar Mista Amaechi ita ce mafi alheri ga al’ummar Jihar Filato da kuma ‘yan Nijeriya. cewa duk tsaffin shuwagabanni da ‘yan majalisar dokokin jihar sun amince su marawa Mista Amaechi kuri’a.

Ya ce Mista Amaechi yana da dukkan halayen shugaba nagari kuma zai ceci kasar nan daga matsalolin rashin tsaro tare da kawo ci gaba a dukkan sassan kasar nan, ya kara da cewa jihar Filato ta amfana sosai daga Mista Amaechi kuma lokaci ya yi da za a biya.

“Na yi matukar farin ciki da na ga bayan ku shugabanninmu na baya, wasu daga cikin manyan jami’an tsaro da muka samu. Ina ganin masana harkar tsaro na biye da ku domin kalubalen da muke fama da shi a Najeriya a yau shi ne rashin tsaro kuma na san idan ka zama shugaban kasa da wadannan mutanen ba za a samu rashin tsaro a Najeriya ba.” Inji Gwamnan.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp