fidelitybank

Allah wadai da Isra’ila kan kisan kiyashi ga Falasdinawa – Saudiyya

Date:

Yarima Mohammed bin Salman na Saudiyya ya yi Allah-wadai da Isra’ila tare da ɗora mata alhakin abin da ya kira “laifukan da ake tafkawa a kan Falasɗinawa.”

Yariman ya kuma yi kira da a kawo ƙarshen mamayar da aka yi wa Zirin Gaza tare da samar da ƙasar Falasɗinawa bisa yarjejeniyar 1967.

Sarki Abdallah II na Jordan da kuma shugaban Falasɗinawa duk sun amince da batun na yariman na Saudiyya.

Shi kuwa shugaban Turkiyya, Raceb Tayyib Erdogan ya yi kakkausar suka ne a kan Isra’ila, tare da bayyana ta a matsayin sangartacciyar ƙasa.

Ya yi kira ga ƙasashe da su fito fili su yi magana kan rashin abin da ke faruwa a Gaza, da kuma buƙatar Isra’ila ta biya diyya ga Falasɗinawa.

Haka nan ya buƙaci a hukunta Isra’ila kan laifukan da ta aikata kan Falasɗinawa.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp