fidelitybank

Allah wadai da harin Isra’ila a masallacin Al’Aqsa na Ƙudus – Ƙungiyar Musulman Duniya

Date:

Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi, OIC ta yi Allah wadai da farmakin da sojojin Isra’ila suka kai da ya raunata Falasdinawa 150 a Masallacin Al Aqsa a birnin Kudus.

Shelƙwatar ƙungiyar da ke Saudiyya ta yi Allah wadai da abin da ta kira “barazana mai hatsari” daga sojojin Isra’ila a wuri mai tsarki.

Ƙungiyar ta ce, wannan tashin hankalin wani hari ne da ya shafi tunanin al’ummar musulmi baki ɗaya da kuma keta dokokin kasa da kasa.

Gwamnatin Saudiyya ba ta ce komi ba zuwa yanzu game da al’amarin.

Rikicin na zuwa a yayin kisan Falasɗinawa ke ƙaruwa a fito na fiton da suke yi da sojojin Isra’ila a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan, da kuma hare-haren da ƴan bindiga daga ɓangaren Falasdinawa ke kai wa a Isra’ila.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp