fidelitybank

Ali Nuhu ya yi kaca-kaca da sabuwar waƙar Davido tare da yi masa kashedi mai zafi

Date:

Shahararren jarumin fina-finan nan, Ali Nuhu, ya caccaki Davido kan faifan bidiyo mai cike da ce-ce-ku-ce na mawakin, Logos Olori na sabuwar wakar mai suna ‘Jaye Lo.

Davido ya janyo cece-kuce bayan fitar da wani gajeren faifan bidiyon wakar da ya dauki mutane suna Sallah wasu na rawa a gaban wani masallaci, a shafin Twitter.

Da yake mayar da martani ta shafinsa na Instagram, Ali Nuhu ya ce aikin da aka bayyana a bidiyon “ba abu ne da Musulunci ya amince da shi ba.”

Jarumin ya bukaci Davido da ya cire faifan bidiyon kuma ya nemi gafarar Musulmai saboda “rauni” da suka yi.

Ya rubuta cewa, “Na ci karo da faifan bidiyo mai cike da cece-kuce da @davido ya yi, kasancewar muna son yin kirkire-kirkire a fannonin mu daban-daban, ya kamata mu koyi mutunta addini da al’adar wasu.

“Wannan sam ba abin yarda ba ne a Musulunci. Ku cire wannan bidiyon ku bada hakuri kan cutar da al’ummar musulmi baki daya.”

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...
X whatsapp