fidelitybank

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

Date:

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan 1.8 suka kammala aikin Hajjin bana a birnin Makkah na kasar Saudiyya, bayan kammala jifan shaiÉ—an a Jamarat da ke Mina.

Ko da yake a shari’ance a ranar Litinin ne ranakkun aikin Hajjin shida ke cika, saboda yadda addini ya bai wa mahajjatan damar kammalawa cikin kwanaki biyar ko shida inda kuma mafi yawan alhazan ke zaÉ“ar kammalawa cikin kwana biyar É—in.

Masu son ƙarawa su ma za su kammala ne ranar Litinin da jifan shaiɗan da ake kira Jamrat a rana ta huɗu maimakon uku da dama ke yi.

Gabanin jifan Jamarat ɗin, mahajjatan sun yi hawan Arafa da kwanan Muzdalifah da Ɗawaful Ifadah da kuma Sa’ayi.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka Æ´an Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar HaÉ—in kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran Æ™asa za ka mayar da kai ba zaÉ“en 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp