fidelitybank

Alhazai sun gamu da tutsu a Saudiyya

Date:

Alhazan da suka kammala aikin Umrah a kasa mai tsarki sun shiga tsaka-mai-wuya, bayan da hukumomin kasar Saudi Arabiya suka dakatar da tashin jirage daga wani bangare na filin jiragen saman na Sarki Abdulaziz da ke Jeddah tsawon sa’a 48.

Alhazan daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali ne saboda cinkoson da aka samu a bangaren tashin matafiya na filin jirgin, saboda abin da suka kira fitowar matafiya fiye da sa’a 12 gabanin tashinsu.

Lamarin dai ya shafi wasu kasashen Afrika, ciki har da Najeriya, abin da ya sa wasunsu suka koka saboda yawancinsu duk guzuri ya kare.

Alhaji Abubakar, ya je Umrah ne daga jihar Kano a Najeriya, kuma yana daga cikin wadanda wannan mataki ya shafa, ya shaida wa BBC cewa bayan sun kammala Umrarsu, yanzu fitowa daga kasa mai tsarki ita ce matsala

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp